Category Archives: News Headlines

KORARAR BABACHIR: AN SHAWARCI SHUGABA BUHARI YA KAKKABE SAURAN BARA-GURBI DAGA GWAMNATINSA

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kori dakataccen sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Davida Lawal da kuma babban daraktan hukumar leken asiri ta kasa, Ayo Oke. Mataimaki na musamman ga shugaban kasa a kan harkokin yada labarai, Femi Adesina ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a Litinin. An dai kori manyan jami’an gwamnati…

Read more