Category Archives: Trending

RASUWAR AVM MUHAMMAD: GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA BAYYANA LARABA A MATSAYIN RANAR HUTU

Gwamnatin jihar Jigawa ta ware Laraba hudu ga watan Oktoba domin yin Zaman makoki na rasuwar marigayi Wazirin Dutse AVM Mutari Muhammad. A sanarwar da shugaban ma’aikata na jihar, Alhaji Muhammad Inuwa Tahir ya baya,r ta bukaci ma’aikata su zauna a wuraren aiyukan su tare da yin alhinin rasuwar marigayi. Sanarwar ta bukaci shugabannin ma’aikatu…

Read more

GANDUJE YA KAI ZIYARAR TA’AZIYA GA IYALAN AVM MUHAMMAD

Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyarar ta’aziyar rasuwar AVM Mukhtar Mohammed, sohon gwamnan Jihar Kaduna kuma shugaban rukunin gidajen rediyon Freedom, wanda Allah Yai wa rasuwa shekaranjiya a kasar Birtaniya. Gwamna Ganduje ya baiyana rasuwar sa a matsayin babban rashi, ba ga iyalan sa ba kadai, ko jihar Kano, rashi ne…

Read more

N5000 MONTHLY STIPENDS BY KATSINA STATE

Special adviser to the Katsina state government on girl child, Hajiya Binta Abba, says that beneficiaries of the federal government’s N5000 monthly stipends under its conditional cash transfer programme will start receiving from this March.Abba, who briefed newsmen, said between 800 to 1000 poor and vulnerable households in 12 select local governments, which represent about…

Read more

FED GOVT SUSPENDS CATTLE TRANSPORTATION BY RAIL

Federal Government has suspended the transportation of cattle from the Northern part of the country to the South.Coordinator Research & Strategy NIRSAL, Bello Abdullahi Abba said the movement of cattle launched last year has been temporarily suspended due to some technical issues.Chairman of the Cattle Dealers Association of Nigeria in Zamfara state, Alhaji Aminu Garba…

Read more